HAUSA | 9jakoloNG

Ali Kwara: Yan sanda tare da taimakon sananen mai farautar barayi sun katse gudun...

A cewar sakamakon musanyar wuta da suka yi da barayin an raunata wasu guda uku wanda daga baya aka tabbatar da mutuwar su

A garin Kaduna: Yan takarar kansaloli sunyi zanga-zanga don nuna facin rai kan sakamakon...

Shugaban kungiyar yace abun da ya faru ranar zaben jagororin jam'iya na takarar kansaloli ba zabe bane, son sai aka yi

A jihar Kano: Barayi sun kashe wani dan kasuwa dan kasar Syria, sun saci...

Masu garkuwan sun kai masa hari yayin da yake shirin kulle shagonsa a daren ranar talata

Neman zarcewar Shugaba Buhari: Kalli martanin wani dattijo kan kudirin tsayawa takara da shugaba...

Shugaba Buhari ya sanar da kudirin sake tsayawa takara a zaben 2019 a wajen taron jiga-jigan jam'iyar APC da aka gudanar a garin Abuja ranar 9 ga watan Afrilu

Labaran Kannywood: Bani da kawa a kannywood kuma ban ji haushin abun da ya...

Jarumar tayi karin haske Game da furucin da jama'a keyi kan batun cewa yan fim suna bata tarbiya

Shugaban kasa: Dalilin da ya sa Buhari ya sanar da kudirin tsayawa takara

Shugaban ya sanar da hakan yayin da karbi bakoncin limamin cocin Centebury, Justin Welby a birnin London

A Nijeriya: Yawan mutanen Nijeriya ya doshi miliyan 200- inji NPC

Shugaban ya ce a yanzu yawan al'ummar kasar ya kai miliyan 198, saura milyan biyu ta cika 200

Rotimi Ameachi: Ministan Buhari ya fallasa albashin da suke samu ko wani wata

Ministan ya bayyana cewa ko wani minista na samun N950,000 ko wani wata a matsayin albashi

Muhammadu Buhari: Jerin sunayen sabbin shugabannin hukumomin gwamnati da shugaban kasa ya nada

Hukumomin sun hada hukumar zabe na kasa da ma'aikatar lafiya da ma'aikatan labarai da al'ada tare da ma'aikatar ilimi da kuma ma'aikatar wuta, ayyuka da gidaje

Aliko Dangote: Kalli yadda Dangote ya yanka kek na murnar cika shekara 61 a...

Yan uwa da abokan arziki  da ma'aikatan kamfanin sa sun taya shi murna zagowar wannan ranar ta haihuwar shi

Boko haram: An kama kwararre mai hada ma yan ta’ada bama-bamai

An kama mahadin a garin Kaltungo a shingen bincike da sojoji suka kafa a babban titin Gombe zuwa Yola

Jamhoriyar nijar: An hana yan agajin kungiyar izala sanya unifom a Maradi

Ba tare da haufi, kungiyar tayi ammana da umurni inda har ga zuwa yanzu tana sa ran cewa za'a sanar da dalilin yin haka

Tazarce: Gwamnatin jihar Kano tayi maraba da wa’adin shugaban kasa

Sanarwar tace an samu karin masu tsaka jari a kasa bisa shirin tabbatar da adalci gwamnatin yanzu ta kafa

Neman zarcewan Buhari: PDP bata fargaba kan wa’adin shugaba Buhari na tsayawa takara

Shehu Yusuf ya shaida cewa PDP zata kwace mulki daga hannun APC a zaben 2019 ganin yadda talakawa ke fama da kuncin rayuwa a karkashin mulkin ta

STAY CONNECTED

1,041FansLike
186FollowersFollow
437FollowersFollow
2,327FollowersFollow
13SubscribersSubscribe

DON'T MISS

RECENT POSTS

Phyno x Olamide – ‘Onyeoma’

Phyno x Olamide – 'Onyeoma' Mp3 Download Phyno x Olamide Onyeoma. 2 King on this again as Phyno and Olamide join force together on this...

DJ Phobia feat. Danny S, Small Kolad & Olalakeside – ‘Ijaya’

DJ Phobia feat. Danny S, Small Kolad & Olalakeside – 'Ijaya' Mp3 Download Alaba most hardworking DJ Phobia links up with Danny S, Small Kolad...

Video: Jephy Jay feat. Don Jazzy – ‘Ifeoma’

Video: Jephy Jay feat. Don Jazzy – 'Ifeoma' Mp4 Download Achievas entertainment signee Jephy Jay returns with his first official video translation to his smash...

Wizboyy – ‘Magic’

Wizboyy – 'Magic' Mp3 Download Wizboyy Magic. Magic is a rhythmic and soulfully laced euphony Afro Pop tune, that is centered on love and depth...

Sarkodie – ‘Ye Be Pa Wo’

Sarkodie – 'Ye Be Pa Wo' Mp3 Download Sarkcess Music Boss Sarkodie released a new single titled “Ye Be Pa Wo”, which was produced by...