Aliko Dangote expresses gratitude over birthday wishes

Yan uwa da abokan arziki  da ma'aikatan kamfanin sa sun taya shi murna zagowar wannan ranar ta haihuwar shi

Jiya talata 10 ga watan Afrilu attajirin dan kasuwa Alhaji Aliko Dangote ya cika shekara 61 a duniya.

Yan uwa da abokan arziki  da ma'aikatan kamfanin sa sun taya shi murna zagowar wannan ranar ta haihuwar shi.

A cikin wani bidiyo dake yawo a kafafen sada zumunta an gan yadda shugaban kamfanin Dangote ya yanka kek cikin farin ciki yayin da ma'aikatan sa ke rera masa wakar farin ciki.

 

Hango yaran sa Halima da amary Fatima a sahun gaba na yan taya murna.