9jakoloNG

No. 1 Hotspot for Nigerian Music, Video, Sports and Entertainment News

Neman zarcewar Shugaba Buhari: Kalli martanin wani dattijo kan kudirin tsayawa takara da shugaba Buhari yayi
PublishedBy: in HausaApril 12, 2018

Buhari blames dead Gaddafi for herdsmen/farmers crisis

Shugaba Buhari ya sanar da kudirin sake tsayawa takara a zaben 2019 a wajen taron jiga-jigan jam'iyar APC da aka gudanar a garin Abuja ranar 9 ga watan Afrilu

Wani dattijo yayi fashin baki kan kudirin shugaban kasa Muhammadu Buhari na sake tsayawa takara a zaben 2019.

Shugaba Buhari ya fasa kwai inda ya sanar da kudirin zarcewa, sanarwar tasa ta tada kura indan har ga zuwa yanzu ana cece-kuce kan kudirin a kafafen sada zumunta. Inda wasu suka yi maraba da yunkurin wasu kuma basu goyin bayan neman da shugaban zai yi.

Kalli martanin da wannan dattijo ya bayar kan lamarin.

Shugaban kasa ya sanar da kudirin neman zarcewa a wajen taron shugabannin jam'iyar sa ta APC jim kadan kafin zarce zuwa kasar Ingila inda ya kai ziyarar aiki.

Related Posts:9jakoloNG

Burna Boy – ‘Gbona’

9jakoloNG

Video: Wizkid – ‘Fever’

Leave a Reply Below!

Your email address will not be published.

Neman zarcewar Shugaba Buhari: Kalli martanin wani dattijo kan kudirin tsayawa takara da shugaba Buhari yayi
PublishedBy: in Hausa